Tuesday

Home Baza'ayi Zabe a wannan jihar ba idan Nigeria bata chanza ba kafin nan da 1 ga watan octoba 2017.
Baza'ayi Zabe a wannan jihar ba idan Nigeria bata chanza ba kafin nan da 1 ga watan octoba 2017.

Jagora mai fafutukar kafa yankin biafra Nnamdi kanu, wanda yaje camfen na kafa yankin na biafra garin ebonyi
a jiya litinin
.

Ya bayyana cewa baza'ayi zaben gwamna a jihar anambara ba
muddin nigeria bata chanza ba.

Yayi wannan furuci ne a yayin ganawarsa da membobin kungiyar IPOB, Sannan Ya furta hanyoyin da zasubi waje kafa yankin na biafra ba tare da wani tashin hankaliba.

kuma ya bada sanarwar cewa ya karbi lambar girmamawa daga wasu kungiyoyin dalibai
3 a jihar enugu,inda Anan ma ya sake maimaita wancan furuci nashi na haramta zaben gwamna a jihar amanbara.
No comments:
Write Comments