Thursday

Home Kayi murabus yanzu! Fani Kayode ya fada ma shugaba Buhari.


Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Cif
Femi Fani-Kayose ya shawarci shugaban kasa
Muhammadu Buhari da ya yi murabus.


Fani-Kayode ya bayar da wannan shawara ne
ta shafinsa na twitter a ranar Laraba, 26 ga
watan Yuli, jiya kenan.

Ya bayyana cewa wannan mugunta ne ta
yadda zaá sa ran shugaba Buhari ya
jagoranci kasar mutane miliyan 180, duk da
rashin lafiyarsa.

femi Fani-Kayode ya shahara gurin suka da kuma rashin
tsoro.
No comments:
Write Comments