Saturday

Home KO Ka shiga tsarin N-power: Maza-Maza ka Shiga nan Don ganin yadda ake Register A saukake.
Ga duk wadanda basuyi register suyi maza-maza suyi domin fara jarrabawar tantancewa ta shiga shirin Npower.
n power, nigeria, students, hukumar n power

A yaune Za'a fara yin jarabawar , kuma kamar dai yadda aka sanar cewa wadanda suka zabi bangaren N-VOID wato Haraji sune za'a fara yiwa jarabawar tantancewa.

Ga wadanda basuyi register ba zasu shiga shafin n-power ta hanyar danna wannan link N-Power Online Registration

Abubuwan da ake bukata sun hada da


  • LAMBAR ACCOUNT
  • BVN NUMBER
  • LAMBAR WAYA
  • d.s

DOMIN FARA TANTANCEWA
sai a dannan nan.

N-power testA jiya ne hukumar ta sanar da fara jarrabawar gwaji wanda
hakan yana daya daga cikin hanyoyin tantancewa da hukumar npower keyi.
No comments:
Write Comments