Friday

Home Sabuwar na'urar da za'ayi amfani da ita a zaben shekarar 2019 :Nigeria
Sabuwar na'urar da za'ayi amfani da ita a zaben shekarar 2019 :Nigeria kunna videon don ganin yadda na'urar take
Wannan itace Sabuwar na'urar da za'a kad'a zabe da ita a kakar zabe mai zuwa ta shekarar2019 A kasar Nigeria.
Kamar dai yadda kuke gani a hoton sama na'urar dai ta kasance touching screen ce, wannan yana tabbatar da cewa za'a samu karancin magudin zabe da akeyi a baya ta hanyar dauke akwatun zaben a gudu dashi, to da alama dai wannan dabi'ar an kawo karshenta a kasata Nigeria
kai dai danna kan videon kasha kallo, na'urar zata burgeka sosai.
No comments:
Write Comments