Thursday

Home "Abin da zai faru da legas Kafin na bar duniya" : cewar obasanjo.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo yace tattalin arzikin Legas zai zama
na uku a nahiyan Africa kafin ya mutu.


Obasanjo ya fada haka ne a lokacin da yake kaddamar da wani littafi mai taken “,Making Africa Work,” Yadda Africa zata Gyaru. Wanda tsohon shugaban kasan ya rubuta tare da wasu mutane biyu.

Yace gwamnatin jihar ta na matukar kokari wajen mai da jihar cibiyar tattalin arziki.

Abun da zai faru da Legas kafin in bar duniya-Obasanjo
“(Duk da) mutane suna cewa nayi kama da wanda yake hanyar tafiya lahira.

“Legas za ta zama na uku a tattalin arzikin kafin na mutu,” Inji Obasanjo.

Obasanjo yace Africa ba talaka bace, Nahiyan tana cikin talauci ne saboda ra’ayi “Africa ba ta samu kulawa ba,” Muna cikin tsiya ne saboda mu muka zaba haka, kuma zamu fita daga cikin talaucin inda muka so.
No comments:
Write Comments