VISIT US ON AREWASOUND.COM


HOTTREND ONLINE :
Music Mp3 - Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna - Bazana Manta Maryam Ba.
CHECK NEW PRODUCTS HERE
Hamisu breaker 2020 Album Download Mp3 music

Sammani aa 2020 Album : Download Complete Album (Akwai lokaci)

Umar M Shareef Zeenaru 2020 Official AUDIO+VIDEO

MUSIC: Melery 2020 Song Da Dadi So

Tuesday

Home An gano wani rami na kungiyan 'yan asiri yau talata :HOTUNA
An gano wani rami na kungiyan 'yan asiri a
ranar Talata ta tashar mota na Obadeyi da ke
Lagos-Abeokuta Expressway, Jihar Legas
Kamin 'yan jaridar Daily Sun ta kai wurin da
lamarin ya faru,mutane sun riga sun taru a
bangarori biyu inda taron ya haifar da
babbar tasiri a kan titin.Daya daga cikin 'yan asirin yayi babban sa'a
saboda ceton shi da akayi bayan ansa mishi
wuta.

An gano kofar wata kungiyan 'yan asiri a Legas, an
kuma kama biyu daga ciki
An samu an fito da dayan daga cikin ramin
'yan asirin a karfe 11:56 na safe, Bayan
tambayoyi, ya ce akwai sauran mambobi
biyu na cikin rukuni.


Daga bisani jami'an tsaro suka wuce da
shi,amma sai da sukayi harbin bindiga a
cikin iska domin watsar da taron da suka ci
gaba da cewa ba za'a wuce dashi ba.
No comments:
Write Comments