Wednesday

Home An kaddamar da Ofishin yakin neman zaben Buhari tazarce 2019


Wasu gungun magoya bayan shugaban kasa, Muhammadu Buhari a jiya Litinin sun kaddamar da ofishin yakin neman zaben shugaban 2019 a shiyyar Kudu maso yammacin kasarnan a Ibadan.

Shugaban kungiyar gangamin yakin neman zaben Buhari na kasa, Danladi Pasali ya shaidawa DailyTrust cewa "Buhari tsarkakken shugaba ne" dake da kudurin gyara kasarnan domin amfanin yan gaba.
taron ya samu halartar shuwagabanni da wasu zababbun mambobin kungiyar daga jihohin Ekiti, Lagos, Ogun, Osun, Oyo da Ondo.

ME ZAKU CE AKAN WANNAN BATU?

Danna nan don bayyana ra'ayoyinku
No comments:
Write Comments