Sunday

Home › › Babu wanda ya isa ya taba Osinbajo indai muna nan-Afenifere
Mun samu labari cewa Cif Ayo Adebanjo yace ba za su yarda a nemi a takawa Farfesa Yemi Osinbajo mulki ba.Cif Adebanjo wanda Jagora ne na Kungiyar
Afenifere ta Yarbawa yace sai dai kasar nan ta watse kowa ya huta da ace an nemi a takawa Mukaddashin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo burki wajen dafe mulkin Kasar idan har bukatar ta kama.


Shugaban Yarbawa Cif Adebanjo

Adebanjo yace Osinbajo na aikin sa da kyaudon haka babu dalilin taba shi. Cif Adebanjo yace akwai masu kokarin hana Osinbajo darewa mulkin Kasar nan idan Shugaban kasa Buhari zai bar gadon mulki ta tsarinmulkin kasa.

Babban Limamin cocin 'Owo Diocese'
Rabaren James Oladunjoye yace ya kamata
Shugaban kasa Buhari ya bar mulki dalilin
rashin lafiya.


KU KALLI WANNAN.

No comments:
Write Comments