Monday

Home Da duminsa: Masari na zangazanga saboda dawowar Buhari Nijeriya

A Jiya gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari tare da mataimakinsa Mannir Yakubu, da kuma kakakin majalissar dokokin jihar Hon Abubakar Yahya Kusada, gami da sakataren gwamnatin jihar da sauran wasu kusushin gwamnatin jihar sun gabatar da zangazangar nuna murna da dawowar shugaban kasa Muhammadu Buhari kan aiki daga jinyar da ya yi a birnin Landon.

Yadda Zanga Zangar take Gudana.See#More»»Images
No comments:
Write Comments