Friday

Home › › fri/11/august : Yau ce Ranar Free data a Nigeria : Only Glo network
Yauce Ranar Free data a Nigeria.
Batare da bata wani lokaci ba.

yadda zaka saita layin ka na glo kuwa.

1- ka tabbata lafiyar sa kalau.

2- sannan ka sakashi a wayar ka.

3- ka tabbata kana da 3g-4g network mai karfi a takaice.

4- sannan ka kunna datar wayarka ka cigaba da browsing.

kuma wannan free browsing ne download,upload,live stream,watching vides on youtube duk a free za'ayi su a wannan rana ta Jumu'a friday11-August08- 2017.

ALLAH YA BADA SA'A

domin karin bayani sai ku samemu a shafin mu na facebook www.fb.com/vastmedia
No comments:
Write Comments