Wednesday

Home Jerin sunayen ministocin kasar biafara guda 14 ciki harda "yan arewa
Duba kaga avin takaici.
Wasu Kungiyoyi A Kudancin Nigeria Sun
Kaddamar Da Kafa Kasar Biafra, Tareda
Nada Shugaban Kasa Da Ministoci, Ciki
Harda 'Yan Arewa.


 • [1] Barrister Benjamin Onwuka, A
  Matsayin Shugaban Kasar Biafra.


 • [2] Professor Part Utomi, Ministan
  Harkokin Waje.


 • [3] Professor Chukuma Soludo,
  Gwamnan Babban Bankin Biafra CBB.


 • [4] Mrs Oruma Oteh, Ministan Kudi.


 • [5] Tsohon Sakataren Ojukwu, A
  Matsayin Ministan Manfetir.
  [6] Umarachi Ubani, Ministan Watsa
  Labarai.


 • [7] Chief Nnia Nwodo, A Matsayin
  Jekada A Kasar Amirika.


 • [8] Professor Jerry Gana Ministan
  Sufuri.


 • [9] Labaran Maku, Ministan Jiragen
  Sama.


 • [10] Mrs Mary Okafor Minitar
  Kasuwanci.


 • [11] Benny Lar Sakatariyar Gwamnatin
  Kasar Biafra.


 • [12] Gabriel Oluwale Osagie Ministan
  Ilimi.


 • [13] Professor Barth Nnaji Ministan
  Kimiya Da Fasaha.
  Philip Effiong Ministan Lafiya.


 • [14] Israelis Zata Rike Makamin
  Ministan Tsaro, Ministan Noma,
  Ministan Cikin Gida, Mukamin Babban
  Kwamandan Yan Sanda, Mukamin
  Babban Askarawan Sojin Sama.
  Tunda Har Gwamnatin Nigeria Ta
  Zurawa Mutanen Nan Idanu Suna Cin
  Karensu Ba Babbaka, Garama A Kasa
  Nigeria Koda Daki-Daki Ne, Kowama Ya
  Kama Gabansa.

Hmm Lokacin Da Kungiyoyin Matasan Arewa
Suka Baiwa Al'ummomin Kudu
Mazauna Arewa Wa'adin Watanni 3,
Gaba 'Daya Shugabannin Arewa Da
Dattawan Arewa Sukayo Cha ! A Kansu
Amman Har Yanzu Babu Wanda Yacce
Kala.
No comments:
Write Comments