Monday

Home › › Kalli SabuWar Fasta Kamfen “Atiku Abubakar Ta 2019 ” : show more styles
A Yanzu Haka Dai Jama’ar “Atiku Abubakar” Na Nan Nata Rade Radin Cewa 2019 Atiku Abukara Zai Kar Ragwamar Mulki Daga General Muhammadu Buhari
A Wasu Korape Korape Da Muke Ji Ga Jama’a na Baiyana Cewa Samm ‘Muhammadu Buhari’ Bai Cham Chanci Ya Rika Najeria Ba.

Sabilida Wasu ‘yan Dalilai Da Aiku Abubakar Ya Baiyana A Zaben Da Ya Gabata Na 2015.
http://©pressloadedGa Abinda Da “Alh Atiku Abubakar” Ya Ke Cewa A Fadar Bakinsa Cewa
‘ Ni Mutumin Jama’a’ Insha Allah A 2019 Zan Karbi Kujera Shugaban Kasa. Da Yardar Allah.
Toh Jama’a Kuji Dai Abinda Ya Ke Fada A Takaice . zaku Iya Share Zuwa Ga ‘yan Uwa Da Abukan Ku.
No comments:
Write Comments