Friday

Home › › kalli Video : - Adam A Zango Yane Bayani Kan Ranar Dazai Fitar Da Film Din “SULTANA”

Sanarwa Cewa Shahararen Actor Din Nan Na Wasan Hausa Adam A Zango Ya Fitar Da Ranar Da Za’a Kalli Sabon Film Dinsa Mai Suna Sultana
Wannan Film Za’a Kalleshi A Ranar 19/08/2017 Insha Allah Wannan Film Za’a Kalleshi A Wannan Rana Da Izinin Allah.
Haka Kuma Adam A Zango Ya Kara Da Cewa Zai Tsaya Gaban Jama’a Domin Sake Fatar Ranar Da Zai Sake Sakin Wasu Sababim Film Dinsa Masu Zuwa Insha Allah.
Ga Dai Video Nan Kuyi Download.

Kuji Abinda Adam A Zango Ke Cewa Domin Hausawa Nacewa Waka Daga Bakin Mai Ita Tafi Dadi.
Download Below:-
download now
No comments:
Write Comments