Monday

Home komawar Buhari Landan jinya ba shiri - Inji yan Shi'a


Wasu yan Najeriya almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky wadan da aka fi sani da yan shi'a sun gudanar da wani taron gangami da zanga-zangar lumana a garin Yola dake a jihar Adamawa inda suka bukaci shugaba Muhammadu Buhari da ya sake masu jagoran su ko kuma ya sake komawa yar gidan jiya. Su dai yan shi'ar wadan da suka yi jerin gwano mazan su da matan su tsofaffin su da yaran su sun yi wannan zanga-zangar ce bisa titunan birnin na Yola yayin da kuma suka ziyarci ofishin nan na hukumar kare hakkin dan adam dake a jihar.

Ko Buhari ya sake malamin mu ko kuma ya sake

jaridar NAIJ.com ta samu cewa a wajen zanga-zangar, an ga da yawan su suka yin
maganganu na kin jinin gwamnatin tarayya
da kuma shugaba Muhammad Buhari wanda
a halin yanzu yake ci gaba da rike shugaban nasu sama da shekara daya da rabi.

Mun dai samu cewa wasu daga cikin yan
shi'ar sun yi yin kamalai marasa dadi ga
shugaban inda wasun su ke cewa ko dai
Buhari ya saki malamin nasu ko kuma ya
koma birnin Landan babu shiri.


Ku Kalli wannan.
Sabon Film din Rahama sadau A nollywood.
No comments:
Write Comments