Sunday

Home › › Matasan Katsina sun sabawa Sarki kan Korar Inyamurai. : sunce dole subar arewa.
Matasan Jihar Katsina sun sabawa Sarkin
Katsina Alhaji Abdulmumin Kabir Usman
game da korar Inyamurai daga kasar.Samarin Jihar sun ce su na ganin girman mai martaba Sarkin Katsina amma fa dole
Inyamurai su tattara su bar Kasar Arewa
zuwa lokacin da aka bada wa'adi kwanaki.
Kungiyar tace Inyamurai na abin da su ka so ba tare da an taka masu burki ba.

Sakataren Kungiyar ta wasu Matasan Jihar
Abdullahi Marusa yace babu ja da baya a
maganar korar Inyamurai daga Arewa. An
kuma soki manyan Yankin irin su tsohon
Mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar
da Dr. Usman Bugaje.

Kwanakin baya kun ji cewa Sarkin Katsina
Mai martaba Abdulmumuni Kabir Usman ya
sha alwashin kare Inyamuran da ke kasar sa bayan wata Kungiya a Arewa ta nemi
Inyamurai su bar kasar su.

Download video below:-
KALLI BABA BUHARI SAT/12-08-2017
No comments:
Write Comments