Thursday

Home mp3 music : Sabuwar Wakar: - Kwankwaso Sako Daga Jama’ ar Najeria MP3
Kamar Yadda Muka Samu Sako Ta Hanyar Tun Tubarmu, Ga Wannan Bawan Allah Da Yayiwa Kungiyar “Kwankwasiya” Sabuwar Waka.

inda Ya Baiyana Nashi Farin ciki Zuwa Ga Jama”ar “Kwankwasiya” Da Cewa Ga Wannan Tsarabar Waka Zuwa Ga “Dr Rabi”u Musa Kwankwaso” Da Kuma Jama’ar Sa Baki Daya.


Ga Wakar Nan Ku Sauke Ta Akan Wayarku Ku Saurara.


Haka Kuma Mawakin Ya Kara Da Cewa insha Allah 2019 Muna Fatan ‘Baba Buhari ‘ Zai Tsaida Muna Kwankwaso A Matsayin Dan Takarar Shugaban Kasa.

DOWNLOAD MP3 HERE
No comments:
Write Comments