Friday

Home [ Music ] Wakilin Rarara: - Barayin Najeria Dodonsu Buhari Ne mp3
Wanan Waka Yahaya Madawaki Ke Dauke Da Baitin Wakar “Barayin Najeriya” A Cikin Wannan Waka Zakuji Irin Handama Da Baba Kere Da Manyan Mayan Najriya Ke Tabkawa A Cikin Wannan Kasa Tamu Najeriya.
©pressloaded
Kamar Yadda Mawakin Ya Shedamun Cewa Bai Fadin Komai Ba A Cikin Wannan Wakaba Domin A Kwai Manyan Manya Masu Cin Kudin Talakawa.

Wannan Waka Dai Yayi Mata Lakabi Da Barayin Najeria Dodon Su Buhari Ne Ku Dai Sauke Wakar Ku Saurara Kuji Irin Yadda Yake Kiran Wa’yan Na Barayin Najeriya.

Download Below and Enjoy After Downloading:-

Download mp3 Now
No comments:
Write Comments