Monday

Home Ni cikakkiyar "Yar tasha ce : inji jamila nagudu

- Jamila Nagudu ta baana cewa ta cikakkiar yar tasha ce.

- A cewarta da namiji ya yaudareta gwara ya mutu.

- Ta bayyana hakan ne a cikin shirim fim din duduwa Fitacciyar jarumar kannwood wacce ta shahara a bangaren barkonci, soyayya, daban tausayi wato Jamila Nagudu tace itacikakkiyar Yar tasha ce kuma bazata ragawa duk wani namijin da yayi yunkurin cin mutuncinta ba.

Jarumar ta kara dacewa da saurayi ya
yaudareta gwara ya mutu.

Jamila nagudu ta bayyana haka ne a wani
shiri mai suna duduwa inda ta fito a
matsayin makaryaciya a wannan fim din.

Ku kalli wannan.
No comments:
Write Comments