Wednesday

Home QIDIDDIGAN MASU AMFANI DA INTERNET A DUNIYA DAMA JAHOHIN NIGERIA!!!

QIDIDDIGAN MASU AMFANI DA
INTERNET A DUNIYA DAMA NIGERIA!!!
~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~

Daga : Ilyas muhd Wada

Wani qididdiga da hukumar NBS ta
gudanar ya nuna chewa kaso 49.6% na
mutanen duniya ne suke amfani da
Internet.
.
Qasar # Japan che tafi kowacche qasa a
duniya kaso mafi yawa na masu amfani
da Internet inda kaso 94.0% na
mutanen qasar suke amfani da Internet.
Daga nan kuma sai qasar # England mai
kaso 92.0%. Qasar # South_Korea kuma
89.4%.
4~ Germany 89.0%
5~ America 87.0%
6~ France 86.8%
7~ Italy 86.7%
8~ Russia 72.9%
9~ Brazil 65.9%
10~ China 52.7%
11~ Indonosea 50.4%
12~ Nigeria 48.8%
13~ India 34.4%
.
A Nigeria kuma inda mutane sama
million 90 suke amfani da Internet,
qididdigan ya nuna chewa jihar # Lagos
che tafi kowacche jiha kaso mafi yawa
na masu amfani da Internet inda kaso
12.82% na mutanen jihar suke amfani
da Internet.
Daga nan kuma sai:
2) Ogun 6.01%
3) Oyo 5.28%
4) Kano 4.75%
5) FCT 4.65%
6) Kaduna 4.54%
7) Rivers 4.19%
8) Delta 3.46%
9) Niger 3.44%
10) Edo 3.18%
.
Jihar # Bayelsa kuma ita che jihar mai
kaso mafi qaranchi na masu amfani da
Internet inda kaso 0.74% na mutanen
jihar ne kadai suke amfani da Internet.
Daga nan kuma sai:
2) Yobe = 0.78%
3) Ebonyi = 0.82
4) Ekiti = 0.91%
5) Zamfara = 0.92%
6) Jigawa = 1.08%
7) Gombe = 1.12%
8) Taraba = 1.14%
9) Kebbi = 1.28%
10) Borno = 1.47%
.
Gaba daya kuma a duniya ta bangaren
yawan mutane, qasar # China tafi
kowacche yawan masu amfani da
Internet. Inda kusan mutane million dari
bakwai (731, 434, 547) da dori suke
amfani da Internet.
Dagan kuma sai:
2) India inda kusan mutane (462, 124,
989) suke amfani da internet.
3) USA ( 286, 942, 362)
4) Brazil (139, 111, 185)
5) Indonesia (132, 700, 000)
6) Japan ( 118, 453, 595)
7) Russia ( 104, 553, 691)
8) Nigeria (93, 591, 174
9) Germany (72, 727, 551)
10) UK (60, 273, 385)

No comments:
Write Comments