Wednesday

Home Shugaba Buhari zai dawo Najeriya don bikin babban Sallah:Uwargidansa ta soke shirinta na tafiya aikin hajji.

An sanya dawowar Shugaban kasa
Muhammadu Buhari zuwa lokacin bikin
babban sallah a cewar jaridar Sahara
Reporters.

Shugaban kasar na wajen kasar sama da
kwanaki 100 don ganin likita a birnin
Landan sannan kuma a cewar jaridar yanar
gizo, wasu na kusa da shin a shirin dawo dashugabna kasar nan da makonni biyu don
bikin babban sallah wato Eif-il-Kabir.
naij.com hausa.
An rahoto cewa uwargidan shugaban kasar,
Aisha Buhari ta soke tafiyarta aikin Hajjidomin ta kasance a kusa lokacin dawowarshugaban kasar gida Najeriya.

An yi zargin cewa hakan ya saba ma
umurnin likitocin dake kula da shugaban
kasar yayinda suke son ci gaba da
kasancewarsa a chan na wasu makonni hudu.
No comments:
Write Comments