Friday

Home [ Song ] Wazirin Rarara : - Ga Buhari Ya Sake Baiyana “Prod Yahaya”
kamar Yadda Munkayi Bayani A Baya Cewa Zamu Kawo Muku Sababin Wakokin “Baba bUhari”, Daga Naku “Wakilin Rarara” Yahaya Madawaki Wannan Waka Kadan Ce Daga Cikin Wakokin Da Zasu Fito Nan Gaba.

Ita Dai Wannan Waka Yarera Tane Ga Makiyan “Buhari” Masu Mummunan Furuci Garesa. sai Gashi Allah Da Ikonsa Ya Sake Dawo Mana Da “Baba Buhari” cikin Koshin Lpy Bayan Jinyar Da Yayi A Gadon A Sibiti.

Ga Title Din Wakar Kamar Haka Inda Mawakin Ke Cewa Ga Buhari Yasake Baiyana Mawakin Ya Zare Dantsene Don Ganin Yafatataki ‘yan Hasada Da Mugun Fata.

Ku Sauke Wakar Nan Sai Ku Saurare Sa Kuji Irin Kalmin Da Yake Ambatawa Zuwa Ga Wa’yan Nan Makiyan Na Baba Buhari.
Download Below And Enjoy.

DOWNLOAD MP3 NOWPressloaded
No comments:
Write Comments