Friday

Home › › Tãyiwa "Yarta wanka, A matsayin tunawa da ranar haihuwarta : see more picture
Wata mata kenan da tayiwa "yarta wanka a wani salo na tunawa da ranar haihuwar ta wato birthday.

idan baku manta ba a kwanakin bayama dai ansamu wata uwa da tayiwa danta wanka baya akalla yakai shekara 30+ a irin wannan salon na birthday, idan baka karanta wancan post din ba to dannan rubutun kasa kaga itama yanda tayiwa dan nata wanka.

Tãyiwa Danta wanka, A matsayin tunawa da ranar haihuwarsa : see more pictures
No comments:
Write Comments