Friday

Home Video 2in 1: - Rahama Sadau Ta Sakeyin Wani Film Mai Suna ‘ Tatu’
©pressloaded
Kalli Wannan Sabon Nollywood Film Video Da Ke Gab Da Fitowa By Rahama Sadau ‘Yar Wasan Hausa Film, Yanzu Ta Samu Shiga Cikin Group Din Nollywood Film.

Haka Kuma Nan Bada Jimawa Zasu Fitar Da Wannan Film Din Mai Suna “Tatu Nollywood Film” Ka Ku Bari A Baku Labari.

Zamu Kawo Mukushi A Wannan Shafi Namu Na Vastmedia.ga Insha Allah, Kuma Idan Kuka Kallesa Zaku Gasgata Wannan Boyar Allah Kan Duk Wani Zargi Da Kuke yimata.
Domin Ita Tanayin Nollywood Film Ne Domin Kara Ilimi Da Kuma Son Iya Al’ada Daban Daban A Cikin Fadin Duniya.

Ga Dai Video Nan Har Kashi Biyu, Sai Kuyi Download Kufara Kallon Sa Kamun Kujimu Dauke Da Complete Dinsa.

Download And Watch After:-
No comments:
Write Comments