Sunday

Home Video: - Abin Mamaki “Biri Na Tukin Keke”
©pressloaded
kullin Duniya Abun Mamaki Baya Karewa, Wannan idan labari aka baka a take zaka karyata.

Jama”a Ku Sauke Wannan Video Ku Kalli Yadda Biri Ke Tukin Keke, Abin Ya Matukar Bani Mamaki Domin Da Wani Ne Ya Zo Ya Gayamin Cewa Biri Na Tukin Keke, Gaskiya Bazan Yarda Ba, Sai Gashi Nagani Da Idona.

Jama’a Ku Sheda Ga Video Nan Ku Kallah Ku Bada Labari.
<!-- AdSense --!>
shi Dai Wannan ‘Biri’ wani Farin Fatane Yayi KiyonSa Tin Shekaru Da Dama Da Suka Sude Yane Ta Faman Koyamasa Tukin keke Sai Gashi Allah Da Ikonsa Yasa Wannan Babba ‘Biri’ Ta Iya Keke.

Da Wane Suna Zaku Iya Kiran Wannan ‘Farin Fata’ Da Ya Koyawa ‘birir’ Keke ….?
Download Video And Watch After:-
DOWNLOAD VIDEO NOW
No comments:
Write Comments