Thursday

Home › › Video: - Kwankwaso Nacewa Me iya Yiyuwa Ne, Bani Bane Zantsaya Takara Ba A ‘ 2019’
Wannan Video Ne Na Dr Rabi’u Musa Kwankwaso Inda Yake Bayani Kan Yadda Siyasar 2019 Zata Kasan Ce.

©®pressloaded

A Cewar Bakinsa Da ‘Yan Jarida Sukayimasa Tambayesa Cewa Idan 2019 Tazo Waza’a Tsaisuwa A Matsayin Dan Takarar Shugaban Kasa, Duk Da Gashi Munga Jama’a Sai ‘Kwankwasiya’ Suke Kira A koda Yaushe.
Ga Abinda Mai Girma ‘Dr Rabi’u Musa Kwankwaso’ Ya Ce Da su, A’a Wannan Duk Na Jama’a Kuma Bazamu Iya Hanamusu Kowa Ya Nuna Nashi Ra’ayiba, Duk Da Cewa yanzu Haka Dani Da Mai Girma ‘President Buhari’ Da Sauran Jama’a Bamu Rigaya Mun Zantar Da Wanda Zai Kasance Dan Takarar Shugaban Kasa Na “2019” Ba, Amman Insha Allah Kamun “2019” Zamu Zauna Gabadayan Mu Da Muda Mai Girma “Muhammadu Buhari” Muga Mun Fitar Da wanda Zai Kasan Ce Dan Takarar Shugana Kasa Na “2019”.

Sai Ku Sauke Wanann Videon anan kasa Ku Kallah Kuma Kujiyewa Kunnen Ku, Domin Gani Ya Kori Ji.

Yakuma Kara Da Cewa Yane Iya Yiyuwa Bani Bane Zan Kasance Dan Takarar Shuganan Kasa Ba Na “2019” Domin A Kwai Jama”a Da Dama Wadanda Suka Fini Bukata, Haka Kuma Muna Iya Cewa “Muhammadu Buhari” Da Ya Sake Zarcewa akan Karagar Mulki.
Wannan Shine Tsokaci Daga Bakin “Dr Rabi’u Musa Kwankwason’ Ya Fada A Cikin Wannan Video Da ‘yan Jarida Sukayi Masa Tambaya Aciki.

Download Below Now:-

DOWNLOAD NOW
No comments:
Write Comments