Tuesday

Home Video: - Rarara Yake Rawar Banjo A Kauyen Su (“Wasan Kakanni Da Iyaye ”)
Aslm Jama’a Barkan Ku da Sake Saduwa Damu A Dai2 Wannan Lokaci Mai Muku Sallama Shine “Admin” Na vastmedia.ga

kunji Cewa Shahararen Mawakin Nan Nasiyasa Mai Hazaka Da Kwaxo Da Allah Ya Bawa Baiwa Dauda Adamu Kahutu Rarara Ya Yi Wasan Kakanni Da Iyaye Da Aka jima Anayi. Wato “Rawar Banjo” Wannan Ya Biyo Bayane A Lokacin Da Rarara Ya Bukaci Yin Wannan Wasan Al’adu Na Iyaye Da Kakanni. Ga Dai Video Nan Ku Sauke Ku Kallah Yadda Ake “Rawar Banjo”.


Download Video Here And Enjoy..Pressloaded.com


download video here
No comments:
Write Comments