Friday

Home › › Yanzu Yanzu: shugaba Buhari na ganawa da shugabannin APC da PDP.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na ganawa
da shugabanin jam’iyyar PDP tare da na
jam’iyyar APC.

Shugaban kasar ya hadu da shugabannin
manyan jam’iyyun guda biyu a ranar Juma’a, 25 ga watan Agusta a fadar shugaban kasa.

Sanata Ahmed Makarfi ne ya jagoranci
tawaga daga jam’iyyar adawa zuwa taron
wanda hadimin shugaban kasar ya tabbatar.
Yanzu Yanzu: shugaba Buhari na ganawa da
shugabannin APC da PDP.

Buhari said on twitter.
Today's Meeting with PDP & APC was not a,political gathering, but a symbol of our unity and an expression of the maturity of our democracy.

NAIJ.com ta rahoto cewa shugaba Buhari zai tattauna kashe kudin Paris Club refund daga gwamnonin jihohi da kuma fafutukar
garambawul.
No comments:
Write Comments