VISIT US ON AREWASOUND.COM


HOTTREND ONLINE :
Music Mp3 - Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna - Bazana Manta Maryam Ba.
CHECK NEW PRODUCTS HERE
Hamisu breaker 2020 Album Download Mp3 music

Sammani aa 2020 Album : Download Complete Album (Akwai lokaci)

Umar M Shareef Zeenaru 2020 Official AUDIO+VIDEO

MUSIC: Melery 2020 Song Da Dadi So

Friday

Home Yau Naga Abin mamaki Yayin Dana Ziyarci Buhari : A cewa shugaban fastocin kasar ingila.


Mai magana da yawun-bakin Shugaban kasar Najeriya watau Femi Adesina ya bayyana cewa dazu Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi wani babban bako.

Babban Faston Darikar Angilikan ya ziyarci Buhari
Babban Faston Kasar Birtaniya Archbishop na Canterbury Justin Welby wanda Aminin Shugaban kasar ne ya taka domin ziyarar Shugaba Buhari. Ba wannan bane karon farko da Faston yayi murna da yadda ya ga Shugaban kasar.

Welby yace Shugaba Buhari yana samun sauki matuka don tuni har ya murmure sosai. Babban Limamin yace wannan duk ikon Ubangiji ne don shi ke ba da lafiya da waraka.

Dazu mu ka ji cewa Limamin Kalaba za su cigaba da yi wa Shugaba Muhammadu Buhari addua. Shugaban kasa Muhammadu Buhari na ta faman jinya a Landan ya kuma ji dadin ziyarar wannan Fasto Aminin sa.
No comments:
Write Comments