Monday

Home › › Dan Gote Ya nisanta kansa da batun tsayawa Pdp takarar shugaban kasa a 2019


Alhaji Aliko Dan gote Ya nisanta kansa da batun tsawa jamiyyar PDP Takarar Shugaban kasa A 2019.

Dangote ya nuna cewa shi dai kasuwanci ne kadai ya sanya gaba ta yadda zai rika samar da ayyukan yi ga matasa inda ya nuna cewa masu hassada da irin ci gaban da ya samu ne ke yayata wannan jita jitar.
No comments:
Write Comments