Saturday

Home Download video: Duk wanda zai aure ni zan hada masa lefe - Jaruma Hawwa Waraka
Fitacciyar jarumar nan ta wasannin fina-finan Hausa da ta shahara wajen fitowa mutuniyar banza kamar karuwa ko yar shaye-shaye mai suna Hauwa Waraka ta yi tayin lefe ga dukkan wanda ke da sha'awar auren ta.

Jarumar Hauwa tayi wannan tayin ne a cikin wataa fira da tayi da majiyar mu ta BBC Hausa inda suka ruwaito ta tana cewa idan ma wakilin na majiyar ta su zai aure ta ita zata hada masa lefe ma.

NAIJ.com ta tattaro daga majiyar ta cewa
jarumar ta bayyana cewa dukkan mai son ta
kar yaji tsoro ko fargabar fitowa ya fada
mata don kuwa auren ta ko kadan ba zai yi
tsada ba duba da yadda zata saukaka masa
sosai a arha tubus.
Da majiyar tamu ta tambaye ta ko me yasa
take fitowa a matsayin mutuniyar banza a
fina-finai kuwa sai jarumar ta ce ita tana sha'awar hakan ne domin ta fadakar da mutane game da illolin hakan.
Jarumar Hauwa tayi wannan tayin ne a cikin wataa fira da tayi da majiyar mu ta BBC Hausa inda suka ruwaito ta tana cewa idan ma wakilin na majiyar ta su zai aure ta ita zata hada masa lefe ma.
<!-- AdSense --!>
NAIJ.com ta rawaito daga majiyarta cewa
jarumar ta bayyana cewa dukkan mai son ta
kar yaji tsoro ko fargabar fitowa ya fada
mata don kuwa auren ta ko kadan ba zai yi
tsada ba duba da yadda zata saukaka masa
sosai a arha tubus.

WATA MALAMAR COCI TA KARBI ADDININ MUSULUNCI

DOWNLOAD VIDEO NOW

No comments:
Write Comments