Friday

Home Download Video: - Taron Jama ’ar Kwankwaso A Jahar Borno State.

Shared from pressloaded to vastmedia.

Ga Alamu Dai… Duk Da Cewa “Dr Rabi’u Musa Kwankwaso” Yayi Tsokaci A Kan Cewa, Mai Iya Yiyuwa Ne Bashi Yake Zaton A Tsaida Ba. A Takarar Shugaban Kasa Na Shekara Mai Zuwa Ta 2019,

Amman Alamu Sunnuna Cewa Da Wuya General Muhammadu Buhari Bai Wakiltashi Ba, A Matsayin Dan Takarar Shugaban Kasa Na 2019. Domin Hausawa Kance Juma’ar Da Zatayi Kyau Tun Daga ‘Larba’ Ake Ganeta.

Wannan Tarone Da Jama’ar “Borno State” Sukayi Kan Kara Wayar Da Kan Jama’ar ‘Borno State’ Domin Azamanto Tsintsiya Madayrinki Daya, Baya Ga Haka Kuma Sun mika Tarin Gaisuwa Mai Yawa Zuwa Ga ‘Dr Rabi’u Musa Kwankwaso’ Tare da Dukkan ‘yan jamiyar Ta “Kwankwasiya”.

Ga Dai Video Nan Sai Kuyi Download Ku Sauke Akan Wayoyin Ku, Ku Kallah. kuga Yadda Jama”a Suke Cinjim Domin marawa Kwankwaso Baya A Shekara Ta 2019.
<!-- AdSense --!>
Download Below And Enjoy…..
Download Video Now
No comments:
Write Comments