Tuesday

Home › › Download Video : - Umar M Sharif Yaneyin Sanarwa Zuwa Ga Masoyansa
Wannan Video Sanarwa Ce Daga Fasihin Mawakin Hausa Film “Umar M Sharif” Kamar Yadda Yake Cewa, Zaiyi Wasan Sallah A Garin “Katsina”. Ranar 5/09/2019. a Gobe Kenan.©®pressloaded
Fatan Alkairi Gareku Masoyan Umar M Sharif Dake Garin “Katsina State” Azo Lafiya.
Allah Ya Bada Damar Halarta Wannan Gagarumin Wassan Sallah Ameen, Ga Video nan Ku Sauke Kuji Karin Bayani Daga Bakinsa.

Download mp3:-

Download MP3
No comments:
Write Comments