Tuesday

Home › › Wasan Bikin Sallah Wuta Nafita Daga Bakin Mutun
©®pressloaded...

Jama’a Assalamu Alaiku Barkanku Da Yau, Wannan Wani Bawan Allah Ne Ke Wasan Sallah, Yake Nuna Tashi Irin Bajinta Da Allah Yayi Masa.
Zakuga Yadda Yake Hura Wuta Daga Cikin Bakinsa, Idan Kuka Duba Da Kyau Zakuga Kamar Fetur Ne Yake Sakawa A Bakinsa Yake Hura Wutar.

Ku sauke wannan videon kuga abin mamaki.
Ba tare da wani bata lokaci ba.
No comments:
Write Comments