Sunday

Home Download video :Yadda aka sassar "yan kwankwasiyya a hawan daushe da aka gudanar a kano.

A cikin Wannan video zakaga Yadda aka sassari jama'a ciki harda "yan kwankwasiyya, a taron hawan daushe da ake yi a duk shekara a jihar kano, inda a wannan shekarar abin yazo da sabon salo, har aka sami barkewar rikici, yayin da wasu suke cewa mabiya gwamna maici ne sukayi wannan ta'asa saboda ganin mafi yawan wadanda aka sassara "yan kungiyar kwankwasiyya ne.

bayan rigimar ta barke ne akaga "yan kwankwasiyyar suna cire jajayen hulunansu suna boyewa don tsira da rayuwarsu.

idan ba"a manta ba kwanannan shi gwamnan kano maici yayi wasu kalamai ga tsohon gwamna kwankwaso.

zaku iya sauke wannan video ta hanyar danna rubutun dake kasa.
<!-- AdSense --!>Download Video Now
No comments:
Write Comments