Saturday

Home Duk wanda tsautsayi yakai shi ya taba saniya to sunansa gawa : mabiya addinin hindu

“Kowa ya taba saniya, sunansa gawa”

A kasar Indiya wasu mabiya addinin Hindu masu bautar shanu sun lashi takobin kashe duk wani Musulmin da ya yanke saniya a sallar Layya.

A kasar Indiya wasu mabiya addinin Hindu masu bautar shanu sun lashi takobin kashe duk wani Musulmin da ya yanke saniya a sallar Layya.

Tuni shugabannin addinin Islama na kasar Indiya suka fara yi wa mabiyansu hannunka mai sanda, domin su nisanci yanke shanu ko kuma bujumai, saboda guje wa duk wani rikici da ke iya kunno kai a tsakaninsu da masu bautar wadannan dabbobin.

Wasu kungiyoyi masu tsatstsauran ra'ayi sun zargi Musulmai da yi wa allolinsu kisan kiyashi, abinda yasa ‘yan addinin hindu suka fara kai wa Musulmai hari.
No comments:
Write Comments