Saturday

Home Full Video : - Ankashe Musulmai Sama Da 4000 A Burma Rohingya MyanmarInnãlillAhi Wa'inna IlaiHi Rãji'un.
HasbunallaHu wani'imal wakil.
Ya Allah ka isarwa musulunci da musulmai.

jama'a Wannan videon Kisan Gilla ne da Ake yima Musulmai kabilar Rohingya.

An maida Kisan Musulmi Yadda Kasan Kisan Kiyashi, Wannan Daukan Alhakai Haka Dame Yayi Kama?

Dan Allah Mallam Ka Daure Kayi Share&Download Na Wannan Videon Da Ake Kashe Musulman Wannan Kasa Ta “Burma”

A hakan Kuma Wai Gwamnati Tasan Da Wananna Kisan Gillar Da Ake yiwa wannan Al'uma Kuma Ta Kasa Daukar Mataki.

A Karshen Wannan Videon Zaku ga Wanda Ya Wallafa Videon Zuwa Ga Duniya Tasheda aki daya.

Wannan videon dai mun sameshi daga shafin pressloaded su kuma daga Dw hausa. Download Video below and Watch:-


DOWNLOAD VIDEO NOW
No comments:
Write Comments