Wednesday

Home › › Full video:Yan kwankwasiyya da Gandujiyya sun sassari juna a Kano

(Full video)Gaskiyar Abin da Ya faru tsakani 'yan kwankwasiyya da 'yan gandujiyya a hawan daushen kano.

mun samu rahoton cewa wani da akayi fadan a gabansa yace anraunata yan Kwankwasiyya da dama wanda ya hada da tsohon sakataren gwamnatin jihar Kano, Rabi'u Suleiman Bichi.

Ya kara da cewa yawancin wadanda aka raunata da wuka sun fi yawa da wadanda aka sassara da adda ko tokobi.

Bahaushe dai yace gani ya kori ji, Sai ku sauke wannan videon don ganin yadda aka bawa hammata iska.


DOWNLOAD HERE

Share this:-
No comments:
Write Comments