Monday

Home › › Ko kasan Kasashen Musulmi 10 Ma Su Karfin Soji a Duniya : Duba ka karanta
Tsaro dai muhimmin abu ne ga kowacce kasa
domin kuwa da shi ne kowace kasa ke gadara.

Duk kasar da babu tsaro ko harkar tsaro ba ta da karfi to wannan kasa sunan ta ho-ti-ho kuma ta rasa muryar magana cikin majalisar dinkin duniya.
Duk da sanin hakikanin karfin kasa ta bangaren tsaro abu ne mai wahala saboda sirrin da ke tattare da harkar ta tsaro, munyi nazari domin kawo ma ku kasashen musulmi guda 10 da su ke da karfin soji a duniya.

Ga jerin kasashen nan


1. Kasar TURKIYA
Sojoji: 700,000
Kasafin kudin tsaro: Dala biliyan 18.2
Tankokin yaki: 3,800
Jiragen yaki: 1,012
Darajar karfin tsaro ta hanyar ruwa: 198

2. Kasar PAKISTAN
Sojoji: 620,000
Kasafin kudin tsaro: Dala biliyan 8.9
Tankokin yaki: 2,924
Jiragen yaki: 923
Darajar karfin tsaro ta hanyar ruwa:197

3. Kasar IRAN
Sojoji: 534,000
Kasafin kudin tsaro: Dala biliyan 15.9
Tankokin yaki: 1,658
Jiragen yaki: 479
Darajar karfin tsaro ta hanyar ruwa:398

4. Kasar INDONESIA
Sojoji: 476,000
Kasafin kudin tsaro: Dala biliyan 8.17
Tankokin yaki: 468
Jiragen yaki: 441
Darajar karfin tsaro ta hanyar ruwa:221

5. Kasar EGYPT
Sojoji: 470,000
Kasafin kudin tsaro: Dala biliyan 4.4
Tankokin yaki: 4,624
Jiragen yaki: 1,133
Darajar karfin tsaro ta hanyar ruwa:319

6. Kasar ALGERIA
Sojoji: 520,000
Kasafin kudin tsaro: Dala biliyan 10.6 (mafitsoka a afrika)
Tankokin yaki: 975
Jiragen yaki: 451
Darajar karfin tsaro ta hanyar ruwa:69

7. Kasar SAUDI ARABIYA
Sojoji: 235,000
Kasafin kudin tsaro: Dala biliyan 56.7
Tankunan yaki: 1,210
Jiragen yaki: 790
Darajar karfin tsaro ta hanyar ruwa:55

8. Kasar MOROCCO
Sojoji: 200,000
Kasafin kudin tsaro: Dala biliyan 3.6
Tankunan yaki: 1,250
Jiragen yaki: 282
Darajar karfin tsaro ta hanyar ruwa:121

9. Kasar SYRIA
Sojoji: 154,000
Kasafin kudin tsaro: Dala biliyan 1.9
Tankunan yaki: 4,510
Jiragen yaki: 1,012
Darajar karfin tsaro ta hanyar ruwa:56

sannan
10. Kasar JODAN
Sojoji: 105,000
Kasafin kudin tsaro: Dala biliyan 1.5
Tankunan yaki: 1,321
Jiragen yaki: 260
Darajar karfin tsaro ta hanyar ruwa: 37
No comments:
Write Comments