Tuesday

Home Mp3 Music: - Ado Gwanja Dan Achaba Rigarka Bata Sallah Daga Baya.

Wannan Waka dai Tana Nuni Ne Ga Duk Wani Mutun Da Yake Sanar Achaba Da Yarinka sauya Kaya A Lokacin Sallah. Domin Mafi yawancin Mata Basuda Cikakken Tsarki A Jikin Su, Hakanne Yake haifara Da Bayan Rigar Duk Wani dan Achaba Zata Iya Daukar Wanna Najasa.

 Wannan Shine Dallilin Da Yasa “Ado Gwanja” Yayi Wannan Waka Don haka Sai A kula.
Ayi sauraro lafiya.

  Download Now
No comments:
Write Comments