Thursday

Home Mp3 Music: - Ado Gwanja Tattaka Alafiya Dan Musa (Kwankwaso Santan Arewa)

(We share this song from pressloaded to Vastmedia.)
Asssalamu Alaikum mabiya wannann shafi vastmedia.

Sannanne kuma shararren mawakinnan na mata da maza kuma jarumi a fagen fina finan hausa Ado isa gwanja, Yau yazo muku da wata sabuwar wakarsa wadda yayiwa sanata kwankwaso mai suna (Kwankwaso sanatan Arewa)

Zaku iya sauraren wannan wakar kai tsaye bayan kun sauketa a woyoyinku.

Ga wakar nan kasa ayi saurare lafiya.


<!-- AdSense --!>

Download mp3 Now
No comments:
Write Comments