Friday

Home mp3 Music: - Baban Cinedu Daina Gyan Gyadi Kaza Gobe Zamu Yanka Ki “ Kwankwasiya Amana”

Pressloaded.

Barkan ku Da Kasancewa Tare Damu A Wannan Shafin Na Mu Na Pressloaded.com Wannan Waka Ce Ta Raddi Wadda Baban Cinedu Yayi Zuwa Ga Gwamnan Kano Mai Ci Yanzu “Ganduje” Inda Ya Yabi “Dr Rabi’u Musa Kwankwaso’. Duk Da Cewa Jama’a Nacewa “Baban Cinedu” Da “Rarara” Sunyi Fada Ne Shiyasa Suka Daina Yin Waka Tare. Sai Gashi “Baban Cinedu” Yanzu Yazamanto Zakaran Kansa, Shine Zaki Mai Kashema Kasa Nama, A Farfajiya Dama Mai Ilimi Bazai Tagaiyara Ba. - Advertisement - Ga Dai Wakar Na Ku Saurara Kuji Zantukan Da Ya Soki “Ganduje” da Kuma Yabon Da Yayi Ga “Kwankwaso” Asha Sauraro Lafiya….
Ga wakar nan kasa sai ku sauketa a wayoyinku
asha sauraro lafiya.........


Download Now
No comments:
Write Comments