Saturday

Home mp3 music -wakar Gambara-Hawan-Daushen-Sallah-Yan-Kwankwasiya

Daga pressloaded.

Wakar Gambara Ke Nan Ga Wani Matashi, Mai Son Kwankwasiya Inda Zakuji Yane Yiwa jama’ar “Kwankwasiya’ habaici Da Kuma Raddi Ga Makiyan Kwankwasiya
Mai Gamra Ya Mika Godiya Sarkin Yakin Kwawasiya Na Kano State Inda Ya Kara Da Cewa, Wanna Tafiya Ta Kwankwasiya A Kwai Alamun Nasara A Ciki.
Kada Ku Manta Da Cewa wanna Shafin Ne Dake Kawo Muku Sababin Wakokin Siyaya Masu Kayatarwa A Kowanne Lokaci Dare Da Rana.

kuyi Download Na wanna Gambara Waka Zuwa Ga Abukan Hamaiya Na ‘Kwankwasiya’

Ayi Sauraro Lafiya…..

Download now


No comments:
Write Comments