Saturday

Home Music mp3: - Wakar Kwankwaso Mai Taken Halinka Jarin Ka mp3
Wannan Sabuwar Waka Ce Da Wani Mashahurin Mawaki Ya Rera Ga kungiyar “Kwankwasiya” inda Zakuji Yadda Ya Yabi “Dr Rabu’u Musa Kwankwaso’.

Wanda Ba Dukkanin Mawaka Ke Natsuwa suyi irin Wannan Baitika Ba, Gaskiya Wannan Mawakin Allah Yayi Masa Baiwa Da Ilimi.

wannan Waka Takan Iya Zama Bakandamiyarsa A Cikin Wakokin Sa, Shi Dai Wannan Mawakin Dan cikin Jahar Kano ne. a Cikin Wata Local Govt Dake Jahar.
<!-- AdSense --!>
Zaku Iya Download Na Wakar Sai Ku Saurari Shi, Zakuji inda Yake Baiyana Kanshi A Ciki.

Download below:-
Download Mp3 Now

No comments:
Write Comments