Monday

Home Music: - Sadiq Zazzabi wakar “Kawazucin Kauna”

Kama Sadiq Zazzabi Da akayi Ya Janyo Masa Karin Farin Jini A Idon Duniya, Domin Jama’a Da Yawa Na Ta Fadar Cewa Basu San Shi Ba Sai Wannan Lokacin Da Aka Kama Shi.

Wannan Wata Sabuwar Waka Ce Da “Sadiq Zazzabi” Yasake Fitarwa Mai Taken “Qawazucin Kauna”.

“Qawazucin Kauna” Wakace Da Ta Shafi Habai Zi Da Kuma Soyayya Zamani Tsakanin Sa Da Wata Budurwa, Da Yake So.

Ga Dai Wakar Nan Kuyi Download Ku Saurara.


              DOWNLOAD VEDIO NOWNo comments:
Write Comments