Sunday

Home Rigar Naira miliyan Daya da rabi A jikin Aisha buhari : Allah sarki Talaka.
Binciken masana tufafi ya bayyana cewa uwargidan shugaban kasar Najeriya Aisha Buhari ta sanya tufa ta dalar Amurka 4490 a ranar Jumma'ar da ta gabata yayin tarbar shugaban kasar Uganda da uwar gidansa.

(Ga hotunan)

No comments:
Write Comments