Thursday

Home Yadda sojoji suka ci uwar yaran Nnamdi kanu
Yadda Sojojin Nigeria suka suburbudi yaran Nnamdi kanu masu Fafutukar kafa yankinnan na biyafara.
Hoto: yayin da sojojin ke horasu. A cikin wannan videon zaku ga yadda sojojin suka lakada musu duka kuma suka tilasta musu shija wani ruwa mai uban datti sukace musu suyi barci aciki hakanne yayi sanadiyyar mutuwar wasu a waje zakuga gawarwakinsu, yayin da wasu kuma suka jikkata suna a kwakkwance, gani dai akace ya koriji sai ku sauke wannan videon a wayoyinku kuga yadda abin ya faru. Sai ku danna download buttun a nan kasa don saukewa.
No comments:
Write Comments