Saturday

Home Video:- Birrai 12 Sun mutu sakamakon jin kukan wata damisa.
kamar yadda jaridar mail online ta kasar india ta rawaito cewa wasu ma'aikata na cikin jejin sun gãno birirrikan ne bayan sun mutu. birran su 12 ne dai suka rasa rayukansu sakamakon jin kunan garken damisa yayin da suka zo wucewa. Dr. Brijendra Singh , masanin kiwon lafiyar dabbobi ya fadawa jarida times of india cewa, “Birrai dabbobine da suke rayuwa a daji wannan bazai zama dalilin da zai sa su mutu ba.” mutane suna tsammanin cewa birran sunci wata gubace da tayi sanadiyyar mutuwar tasu. ga videon nan a kasa sai ku sauke a woyoyin ku. Download video now
No comments:
Write Comments