Friday

Home (video) Matasan Biafra ke binciken hausawaa ababen hawa don Illatar dasu.


Yadda "Yan kungiyar biyafara masu fafutukar raba nigeria gida biyu suke binciken hausawa a cikin ababen hawa na kan hanya domin illatar dasu.

idan ba'a manta ba a baya bayannan kabilar hausawa sun yi ikirarin korar "yan kabilar igbo mazauna yankin na arewacin nigeria daga bisani suka watsar da zance saboda sukarsu da wasu gwamnoni da manyan mutane suka dinga yi.

Membobin na IPOB Sunyi kicibis da kungiyar hausawa a jihar rivers a ranar talatar da ta gabata.

Ga videon nan kasa sai ku sauke.

<a href="http://hausapost28.blogspot.com/bideonyagg">DOWNLOAD NOW</a>
No comments:
Write Comments