Friday

Home Video: - Rahama Sadau Take Magana Da Harshen “ Indian Ci” Tamkar Dashi Aka Haifeta
Pressloaded
Barkanku da warhaka. Yau Muna Dauke Da Video Inda Ake Tambayar Babbar Jarumar Nan Ta Kannywood Film Mai Suna Rahama Sadau Wadda Tayi Fice A Cikin Harakar Fina Finnai Daban Daban, Wa’yanda Suka Hada Dana Nollywood, Hip Hop Music, And So On. Wanna Shine Video Da Ake TambayarTa, A Kan Me Yasa Take Song “Classiq” Mawakin Hausa Hip Hop, Haka Kuma Zakuga Yadda Jarumar Ke Magana Ciki Harshen “Indian” Wanda Zakuga Tamkar Yarenta Ne Take Furtawa. Download now
No comments:
Write Comments