Monday

Home Video: - Ralin Yan Kwankwasiya A Wata Local Govt Dake JaHar Kano
Wannan Kadan Daga Cikin Ralin Da ‘Yan Kwakwasiya Ne A Wata Local Govt Dake Cikin Jahar Kano.

Wannan Kadan Daga Cikin Ralin Da ‘Yan Kwakwasiya Nayi Ne A Wata Local Govt Dake Cikin Jahar Kano State.
Zakuga DimBin Masoyan Dr Rabi’u Musa Kwankwaso Yadda Suke Sonsa Da Bada Hadin Kai A Zabe Mai Zuwa Na 2019.
Idan Ka Lura Ka Kaduba Lamarin Dan Siyasa Abin Sai Ya Baka Mamaki, Domin Tarin Jama’a Zasu Iya Bada Jinin Su, Ga Mutumi Daya Tak. wannan Wace Irin Soyayya Ce Haka…? Tamkar Soyayyar Uwa Da ‘Ya ‘Yanta.
- Advertisement -
Muna Masu Daga Hannuwan mu Sama A Koda Yaushe, Allah Yasa ‘Kwankwaso’ Ne Zai Gaji “Baba Buhari” A 2019 Kuma Allah Ya Tayashi Riko, Ya Kaddamar Da Kudirinsa Na Tallafawa Nageria Da Jama’ar Dake Cikin Ta Ameen
Ku Sauke Wanna Video Kuga Yadda Jama’a Ke Bada Rayukan Su Ga Mutun Daya.
<!-- AdSense --!>
Download And Watch After:-


No comments:
Write Comments